ha_tq/isa/59/14.md

165 B

Menene ya faru da shi wanda ya juya daga mugunta?

Ya mai da kansa abin zargi.

Menene ya sa Yahweh ba ji daɗi ba?

Yahweh ba ji daɗi ba da ya ga babu adalci.