ha_tq/isa/59/03.md

301 B

Menene waɖansu zunuban da gidan Yakubu suka yi da ya raba su daga Yahweh?

Waisu zunuban da ya raba su daga Yahweh su ne: Sun harantar da hannayensu da jini kuma yatsunsu da zunubi. Sun yi ƙarya kuma suna faɖin tsokana. babu mai gudanar da ƙararsa cikin gaskiya, suna kuma ɖaukar cikin masifa.