ha_tq/isa/57/16.md

197 B

Menene zai faru idan Yahweh ya zargi mutum har abada?

Ruhun mutumin zai some a gaban Yahweh.

Don me Yahweh ya yi fushida mutum?

Yahweh ya yi fushi da mutum domin zunubinsa na ribar ƙwăce.