ha_tq/isa/57/13.md

377 B

Menene Yahweh zai gaya wa wadannan mugaye da masu tawaye idan suka yi kuka?

Yahwehzai ce masu bari tarin gumakansu su ƴantar da su.

Menene zai faru da waɖanda suke yi mafakarsu a cikin Yahweh?

Za su gaje ƙasar su kuma mallake tsarkakken tsaunin Yahweh.

Menene zai faru da wannan mugaye da masu Tawaye?

Iska zai ɖauke su duka, wani numafashi zai ɗauke su dukka.