Suna yin jima'i aƙarƙashin itacen rimi, a ƙarƙashin kowace koren itace. Suna kashe ƴaƴansu a cikin busasshiyar rafuffuka da ƙarƙashin duwatsu masu maratayi.