ha_tq/isa/55/12.md

299 B

Menene madawwamiyar alama da ba za a tsige ba?

Wannan shi ne alamar: Isra'ila za su fita da farinciki a kuma jagorancesu a cikin salama. Tsaunuku da tudai za su fashe da murnar ihu a gabansu. Dukkan itatuwan fillaye za su tafa hannuwansu. A maimakon itacen ƙaya, itacen ganye mai kyau zai fito.