ha_tq/isa/55/10.md

117 B

Menene zai faru da maganganu da ta fito daga bakin Yahweh?

Za ta yi nasara a kan abin da Yahweh ya aike ta ta yi.