ha_tq/isa/55/08.md

206 B

Don me tunanin Yahweh da hanyoyinsa ba dai-dai ba ne da na Isra'ila?

Wannan ne daomin kamar yadda sammai ke nesa da duniya, haka hanyoyi Yahweh ke nesa da nasu, haka kuma tunaninsa ke nesa da tunaninsu.