339 B
339 B
Yaushe Isra'ila za su nema kuma su kira bisa Yahweh?
Za su neme shi tun yana samuwa; za su kira shi tun yana nan kusa.
Menene mugu da mutum mai zunubi za su yi?
Bari mugu ya bar tafarkinsa, mai zunubi ya bar tunane-tunanensa.
Menene Yahweh zai yi wa wanda ya dawo gare shi?
Zai yi masa jinƙai, zai kuma gafarta masa a yalwace.