ha_tq/isa/55/05.md

151 B

Don me al'umman da ba ta san Isra'ila ba za su gudu gare su?

Za su gudu zuwa Isra'ila domin Yahweh Allahnsu, Mai Tsarki na Isra'ila ya ɗaukaka su.