ha_tq/isa/54/01.md

122 B

Don me Yahweh ya ce bakarariyar mace ta yi waƙa?

Ya ce ta yi waƙa, gama ƴaƴan yasassa sun fi na matar da aka aura.