Zai yi aiki da hikima kuma ya cigaba; zai zama da ɗaukaka sosai kuma za a ɗaukaka shi sosai.
An lallace kamaninsa fiye da kowane mutum.