ha_tq/isa/52/11.md

313 B

Menene waɗanda suke dauke da taskokin Yahweh?

Za su tafi, ba za su taɓa kazamtaccen abu ba kuma za su tsarkake kansu.

Don me mutanen Yahweh ba za su yi hanzari ba ko su ji tsoro ba idan za su tafi?

Ba za su yi hanzari ko su ji tsoro ba Yahweh zai tafi gabansu kuma Allahn Isra'ila zai kasance a bayansu.