ha_tq/isa/52/09.md

235 B

Don me kufan Yerusalem za su fashe da waƙokin farinciki?

Za su yi wannan domin Yahweh ta'azantar da mutanensa; ya fanso Yerusalem. Yahweh ya buɗe damtsensa mai tsarki a gaban dukkan al'ummai, dukkan duniya za su ga ceto Allahnmu.