Ta sha kwanon fushin Yahweh; sun sha dago- dago daga ƙoƙon tangadi.
Babu wani a cikin ƴaƴan mazan da ta haifa ya rike ta.