ha_tq/isa/51/11.md

176 B

Menene zai sha gaba kuma menene zai gudu daga fansar Yahweh sa'ad da suka dawo sun zo Sihiyona?

Farinciki zata mallakesu kuma baƙinciki da makoki za su tsere daga gare su.