ha_tq/isa/51/09.md

151 B

Wanene ya tattake dodon teku, ya bushar da teku kuma maida tsakiyar teku hanya domin wucewar tsararraki?

Damtsen Yahweh ne ya yi waɗannan abubuwa.