ha_tq/isa/51/06.md

301 B

Menene zai faru da sammai, duniya da mazaunanta?

Sammai zata ɓace kamar hayaki, duniya zata shuɗe kamar tufa, kuma mazaunanta za su mutu kamar ƙudaje.

Menene zai cigaba har abada kuma ba zai taɓa daina aiki ba?

Adalcin Yahweh zai cigaba har abada kuma adalcinsa ba zai taɓa daina aiki ba.