ha_tq/isa/51/01.md

152 B

Menene Yahweh ya ce wa waɗanda suke biɗar ayyukan adalci su dubi?

Yahweh ya ce su dubi dutsen da aka sassaƙo su da kuma mahaƙar da aka yanko su.