ha_tq/isa/49/26.md

225 B

Menene Yahweh zai da masu tsananta wa Sihiyona?

Zai ciyar da masu tsananta masu da namar su.

Menene dukkan ƴan adam za su sani?

Za su sani da ce wa Yahweh shi ne mai ceto da mai fansar Sihiyona, Maɗaukaki na Yakubu.