I, za a iya kwashe kamammu daga jarumi ganima kuma a kubutar; domin Yahweh zai yi găba da magabcin Sihiyona ya kuma ce ci ƴaƴanta.