ha_tq/isa/49/21.md

185 B

Menene Sihiyona za ta tambaye kanta?

Za ta tambaya, ''Wanene ya haifi waɖannan ƴaƴan domina? kuma ''Wanene ya yi renon ƴaƴannan? na karshe kuma, ''...daga ina wadannan suke?'''