ha_tq/isa/49/19.md

164 B

Menene ƴaƴan da aka haife su lokacin da aka yi wa Sihiyona rashi za su ce?

Za su ce, '' Wurin ya yi mana ƙanƙanta, a yi mana ƙări, saboda mu zauna a nan'.