ha_tq/isa/49/16.md

329 B

Menene Yahweh zai ba da shi domin ya nuna tausayinsa ga Sihiyona?

Yahweh ya bayana tausayinsa kamar haka: '' Duba, na zana sunanki a tafin hannuwa na; katanganki na gabana a kowanne lokaci. ƴaƴanki suna dawowa da sauri, yayin da waɖanda suka lalatar dake suna watsewa. Duba kewaye ki gani, suna tattarowa suna zuwa gareki.