Za su raira su yi farinciki domin Yahweh ya ta'azantar da mutanensa, kuma zai ji tausayin năsa masu tsanancin wahala.