353 B
353 B
Yaushe ne Yahweh zai taimake kuma ya amsa bawansa?
A lokacin da Yahweh ya shirya ya nuna tagomashinsa zai ba da amsa, kuma a ranar ceto Yahweh zai yi masa kariya.
Da wani dalil ne bawan Yahweh aka bada shi a matsayin alƙawari domin mutane?
An bada shi a matsayin alƙawari domin mutane su sake gina ƙasar, a kuma sake raba gădon da ya lalace.