ha_tq/isa/49/05.md

435 B

Menene aikin Isra'ila a matsayin bawan Yahweh?

Aikin sa shi ne ya maida Yakubu kuma a gare shi sa'annan kuma ya tattara Isra'ila gare shi.

Menene nan gaba Yahweh zai yi wa bawansa kuma?

Zai maida bawansa haske ga al'ummai domin bawansa ya zama cetonsa ga duk karshen duniya.

Menene abu mafi ƙanƙanta wa bawan Yahweh?

Abu mafi ƙanƙanta bawan Yahweh ya sake kafa kabiluun Yakubu, ya kuma farfaɗo da tsirararrun Isra'ila.