Yahweh zai nunu ɗaukakarsa ta wurin Isra'ila.
Isra'ila ya ce adalcinsa yana ga Yahweh, sakamakon sa kuma yana gun Allahnsa.