ha_tq/isa/48/14.md

114 B

Wanene Yahweh ya ƙira kuma da wani dalili?

Yahweh ya ƙira manzaninsa su aiwatar da shirinsa găba da Babila.