ha_tq/isa/48/09.md

187 B

Don me Yahweh ya yi jinkirin fushinsa kuma ya dakata daga lalatar Isra'ila?

Zai yi wannan domin sunansa.

Ta yaya Yahweh ya tsarkake Isra'ila?

Ya tsarkake su cikin garwashin azaba.