ha_tq/isa/48/03.md

419 B

Menene Yahweh ya yi, sane da cewa Isra'ila masu taurin kai ne?

Ya furta abubuwa tunda daɗewa ya sa a sansu, sai nan da nan kuma ya yi su su ka kuma kasance.

Ta wurin furcin wadanan abubuwa ga Isra'ila tun daga farko menene Yahweh ya so ya kiyaye?

Yahweh ya so ya kiyaye Isra'ila daga cewa, ''Gunkina ya yi wanna'', ko kuwa ''sassaƙaƙƙen siffana ko sarrafaffen siffar ƙarfena ya ƙaddara waɗannan abubuwa.'