ha_tq/isa/46/12.md

179 B

Menene Yahweh yake yi wa mutane marasa ji, wanɗanda ke nesa da yin abin dake dai-dai?

Yahweh yana kawo adalcinsa kusa. Za ba da cetonsa ga Sihiyona kyaun sa kuma ga Isra'ila.