ha_tq/isa/46/10.md

163 B

Menene ya bambanta Yahweh, Allah, dabam daga alloli?

Yahweh ya bambanta domin in ya sanar da ƙarshen tun daga farko, tukunna kuma abin da bai riga ya faru ba.