Don me kowace harshe za ta yi rantsuwa?
Kowace harshe za ta yi rantsuwa da cewa, '' A cikin Yahweh ne kawai akwai ceto da ƙarfi kuma.
Menene zai faru da dukkan zuriyar Isra'ila?
A cikin Yahweh dukkan zuriyar Isra'ila za su barata; za su yi takama a cikinsa.