ha_tq/isa/45/22.md

149 B

Akwai wani Allah kuma in ba Yahweh ba?

A'a, ba bu wani Allah sai dai Yahweh.

Ga wanene Yahweh ya yi rantsuwa?

Yahweh ya yi rantsuwa da kansa.