ha_tq/isa/45/20.md

124 B

Wanene ba ya da ilimi?

Masu daukan sassaƙaƙƙun siffofi su kuma yi addu'a ga alloli da ba su iya ceto, ba su da ilimi.