ha_tq/isa/45/18.md

151 B

Me ya sa Yahweh ya ƙera duniya?

Ya ƙera domin a zauna a cikinta.

Akwai wani Allah kuma in ba Yahweh ba?

A'a, ba bu wani Allah sai dai Yahweh.