ha_tq/isa/45/16.md

196 B

Wanene zai yi tafiya cikin walaƙanci?

Masu sassaƙa gumaka za su yi tafiya cikin ƙaskanci.

Har zuwa yaushe ne ceton Isra'ila za ya dawwama?

Yahweh za ya ceci Isra'ila da madawwamin ceto.