Zai gina birnin Yahweh; za ya bar mutane ƴan gudun hijiran Yahweh su koma gida kuma ba da farashi ko cin hanci ba.