Ya kwatanta wanda ke gardama da mahalicinsa da yumbu wanda ke ce wa mai yin tukwane, ''Me kake yi?'' ko, 'Me ka ke yi--ba ka da hannuwa ne lokacin da kake yi shi?