ha_tq/isa/45/07.md

180 B

Wanene ya yi haske kuma ya halici duhu ya kuma kawo salama ya kuma ƙiƙiro bala'i?

Yahweh ne ya yi dukkan wadanan abubuwa.

Wanene ya halici ceto?

Yahweh ne ya halici ceto.