ha_tq/isa/45/04.md

250 B

Saboda wanene Yahweh ya kira Sairus da sunansa?

Yahweh ya yi wanan saboda Yakubu bawansa da Isra'ila zaɓeɓbensa.

Sairus ya san Yahweh?

A'a, Sairus bai san Yahweh ba.

Akwai wani Allah in ba Yahweh ba?

A'a, babu wani Allah sai dai Yahweh.