ha_tq/isa/45/02.md

300 B

Don me Yahweh zai shiga gaban Sairus ya rusar da duwatsu, ya farfasa ƙofofin tagullar ya kuma dartse sandunan ƙarfensu kuma ya ba shi taskokan duhu da kuma dukiyoyin da aka ɓoye?

Yahweh zai yi waɖanan abubuwa domin Sairus ya san da cewa Yahweh Allahn Isra'ila ne wanda ya kira shi da sunansa.