ha_tq/isa/43/27.md

234 B

Don me Yahweh zai gurɓata tsarkakan shugabanni; zai miƙa Yakubu ga lalacewa ɗungum, Isra'ila kuma ga wulaƙantaccen ƙasƙanci?

Yahweh ya yi wannan domin ubansu na farko ya zunubi kuma shugabanninsu sun yi laifi gaba da Yahweh.