ha_tq/isa/43/16.md

296 B

Wanene abubuwa ne da Yahweh ya yi adda wanda ya ce masu kada su tuna?

Yahweh ya buɖe hanya ta cikin teku da kuma tafarki ta cikin manyan ruwaye. Ya bidakarusa da dokoki, sojoji da babbar runduna. Suka fadi tare domin kada su sake tashiwa. An kawar da su aka ɓice su kamar lagwanin da ke ci.