ha_tq/isa/43/14.md

195 B

Saboda wanene Yahweh ya yi aika zuwa Babila kuma ya jagorance dukkan su kamar masu gudun hijira, ya maida faricikin Babiloniyawa zuwa waƙoƙin makoki?

Yahweh ya yi wannan sabili da Isra'ila.