ha_tq/isa/43/10.md

388 B

Akwai wani allah ko mai ceto in ba Yahweh ba?

Kafin Yahweh babu wani allah da aka yi kuma ba za a yi wani ba bayansa. Shi ne Yahweh kuma babu wani mai ceto sai shi.

Me ya sa Yhweh ya zatar da taruwar ƴaƴansa maza da mata daga gabas da yamma kuma ya sanar masu da abubuwan da za su faru a farko?

Yahweh ya yi haka domin su san shi, gaskanta da shi kuma su gane cewa shi Allah ne.