ha_tq/isa/43/04.md

115 B

Menene Yahweh ya ce zai yi wa ƴaƴan Isra'ila?

Yahweh ya ce zai kawo su daga gabas, zai tattara su daga yamma.