ha_tq/isa/43/02.md

293 B

Menene Yahweh ya ce zai yi wa Isra'ila domin ya tsere su?

Yahweh ya ce koguna ba za su sha gaban Isra'ila ba kuma wuta ba zai ƙone ko ya lalatar da su ba.

Menene Yahweh ya bayar domin fansa da misanya domin Isra'ila?

Ya ba da Masar diyya kuma Itiyofiya da Seba misanya domin Isra'ila.