ha_tq/isa/40/27.md

157 B

Wanene Yahweh, kuma menene kamarsa?

Yahweh mawwamin Allah ne, mahalicin ƙarshen duniya. Ba ya taɓa jin gajiya ko ƙasala ba; ba shi da Iayakar fahimta.